Friday, 24 November 2017

Kyakkyawan hoton Falalu A. Dorayi da 'ya'yanshi

Sanannen me bayar da umarni a fina-finan Hausa kuma jarumi, Falalu A. Dorayi kenan a wannan hoton nashi tare da 'ya'yanshi, ya saka hotonne yana wa masoyanshi barka da Juma'a, muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya raya 'ya'yannan nashi dama na sauran musulmi baki daya.
No comments:

Post a Comment