Saturday, 4 November 2017

Kyakkyawan hoton Nuhu Abdullahi da Maryam Yahaya

Taurarin fina-finan Hausa Nuhu Abdullahi kenan tare da abokiyar aikinshi, yarinya me tasowa da haskakawa, Maryam Yahaya a wannan hoton nasu da sukayi kyau sosai, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment