Friday, 17 November 2017

Kyakkyawar 'yar sanda da ta dauki 'yan kallo a yanar gizo

Wannan hoton wata 'yar sandace me suna Fatima Abdul'aziz wanda ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta da muhawara na yanar gizo, da yawa dai sun bayyana cewa ba kasafai ake samun kyakkyawar 'yar sanda irin wannan ba a cikin ma'aikatan.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment