Monday, 20 November 2017

Kyawawan hotunan jaruman fina-finan Hausa

Tairarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu(Sarki) tare da abokiyar aikinshi, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan tare da wasu abokan aikinsu yayin daukar wani shirin fim, hotunan sunyi kyau sosai.

A cikin hotunan akwai irin su Kawu Kamfa da Sanusi Oscar da Garzali Miko dadai sauransu.
Shahararren me daukar hotonnan Balancy ne ya dauki hotunan.


No comments:

Post a Comment