Tuesday, 7 November 2017

Kalli sabuwar rigar 'yan kwallon kafar kasar kamaru

Wannan sabuwar rigar da ake rade-radin cewa ta 'yan kwallon kafar kasar Kamaru ce, rigar dai tana dauke da wani alamar zane me kama da abin ban tsoro, shine wasu suke barkwancin cewa wai ko dai 'yan kamarun zasu rika saka wannan rigar ne dan su rika baiwa abokan hamayyarsu tsoro?

No comments:

Post a Comment