Thursday, 23 November 2017

"Lahira ba Lauya"

Wannan irin sakonnin nanne da ake rubutawa a bayan manyan motoci ko kuma Bas na haya, wani ya dauki hoton rubutun ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara kuma rubutun ya dauki hankulan mutane sosai.

An rubuta "Lahira ba Lawyer" a jikin wannan motar.

Wannan zance haka yake. Allah yasa mu dace, Duniya da lahira.

No comments:

Post a Comment