Saturday, 18 November 2017

Ma'aikacin bbchausa Nasidi Adamu Yahaya tare da matarshi
Ma'aikacin bbchausa Nasidi Adamu Yahaya kenan da matarshi a wadannan hotunan nasu, ya bayyana cewa yana matukar son matar tashi, saboda ta kawomai canjin rayuwa me ma'ana kuma ya gode mata.

Muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya a tsakaninsu.


No comments:

Post a Comment