Saturday, 25 November 2017

Maryam Booth na bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a gurin bautar kasa, Maryam na cikin matasa da suke bautar kasa a wannan shekarar 'yan ajin B, bayan data kammala karatunta, muna mata fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi a gama lafiya.


No comments:

Post a Comment