Tuesday, 14 November 2017

Maryam Gidado ta shiga jami'ar koyi da kanka ta NOUN

Tauraruwar Fina-finan Hausa Maryam Gidado ta samu shiga jami'ar nan ta koyi da kanka wadda ake kira da NOUN a takaice, reshen jihar Bauchi, jarumar dai bata bayyana ko yaushe ta fara karatunba ko kuma menene take karantaba.Amma ko ayau ta saka wannan hoton na sama a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta rubuta gani a hanyar makaranta.

Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya bada sa'a.

No comments:

Post a Comment