Sunday, 19 November 2017

Maryam Gidado 'yar kwalisa sanye da kayan sojoji

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata sanye da kayan sojoji.


Sai tayi kamar sojar gaske, hoton ya dauki hankula.

No comments:

Post a Comment