Friday, 17 November 2017

Maryam Gidado 'yar kwalisa

Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan, anga Maryam din tare da wani abokin karatunta data fara yi a jami'ar koyi da kanka watau NOUN reshen jihar Bauci .
Maryam Gidado tare da abokin aikinta na jami'ar koyi da kanka NOUN.

No comments:

Post a Comment