Saturday, 25 November 2017

Mataimakin shugaban kasa Osinbajo da matarshi Dolapo na murnar cika shekaru 28 da yin aure

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da matarshi Dolapo suna murnar cika shekaru 28 da yin aure a yau, muna tayasu murna da yi musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment