Friday, 24 November 2017

Matar data kashe mijinta: Daga yau a haka zan rika bacci

Bayan kisan da Maryam Sanda tawa mijinta, Bilya mutane sunyi ta mayar da martani kala-kala, wasu na jawo hankali, wasu na fadakarwa, wasu na barkwanci, wannan bawan Allahn yace, shi daga yanzu a haka zai rika bacci saboda gudun kada abinda ya faru da Bilya ya faru dashi.


Allah ya tsaremu.

No comments:

Post a Comment