Tuesday, 28 November 2017

Matar data kashe mijinta:Kalli hotunan tsohuwar matar Bilya, wadda ya saka ya auri Maryam

Wannan itace Fakriyya Bin Umar, tsohuwar matar Bilyaminu daya saka kamin ya auri Maryam Sanda wadda ake tuhuma da kasheshi ta hanyar caka mishi kwalba, rahotanni dai sun bayyana cewa ita Maryam ce ma ta rubuta takardar sakin da Bilya ya baiwa Fakriyya.

Ita dai Fakriyya taci gaba da rayuwarta inda har taje kasar waje tayi karatu kuma tayi sabon aure, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment