Sunday, 26 November 2017

Me baiwa shugaban kasa shawara akan sabbin kafafen watsa labarai, Bashir Ahmed ne ya mamaye shafin farko na mujallar Arewa Life Style

Me baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai Bashir Ahmed ne ya mamaye Shafin farko na mujallar Arewa Life Style ta wannan watan, yayi magana akan yanda yake gudanar da aikinshi na baiwa shugaban kasar shawara da kuma irin kalubalen da yake fuskanta.


No comments:

Post a Comment