Wednesday, 1 November 2017

Me ya zo ranka a kallon farko da ka yiwa hotonnan?

Wannan hoton ya dauki hankulan mutane a dandalin sada zumunta da muhawara, hoton ya nuna wata budurwace da ta tasa tukunyar abinci a gaba tana ci da hannu, da wuya dai ace ita ta cinye abincin tukunyar duka, to amma me ya hanata zuba iya wanda zataci a karamin kwano, zarine ko kyuya?, da yawan wadanda sukayi sharhi a akan wannan hoton sun bayyana cewa ya basu dariyane.

No comments:

Post a Comment