Friday, 3 November 2017

"Mijina yana kama da Sani Abacha">>Zahara Buhari

Diyar shugaban kasa Zahara Buhari ta saka wannan hoton na mijinta, Ahmad Indimi inda tace"yau yana kama da (marigayi, tsohon shugaban kasa, Sani) Abacha, Muna musu fatan Alheri.  

No comments:

Post a Comment