Wednesday, 8 November 2017

Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa

Tauraruwar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data dauka daga kasar Ingila inda taje karbar kyautar karramawar da aka bata ita da abokin aikinta Ramadan Booth, anga Nafisar kai babu dan kwali a wadannan hotunan.
No comments:

Post a Comment