Monday, 13 November 2017

Nasiha daga Malam Aminu Ibrahim Daurawazamo na kowa koda kowa bai zamo naka ba.

Yiwa kowa fatan alheri koda akwai masu yima fatan sharri,

saka dukkanin musulmi a cikin addu'arka koda babu mai sakaka a cikin addu'arsa.Nufi kowa da alheri koda akwai masu nufanka da sharri.

Kyautata tsakaninka da Allah kada kadamu da abinda mutane suke cewa akanka.

Allah ya kyautata rayuwarmu Ameen.

No comments:

Post a Comment