Sunday, 19 November 2017

Nazir Ahmad ya rabawa mutanenshi manyan wayoyin iphone da Samsung masu dauke da sunanshi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan lokacin da yake rabawa wasu mutanenshi wayoyin iphone da Samsung Galaxy na musamman, masu dan karen tsada wadanda aka rubuta sunanshi a jiki, Bayan rera wakar Hausa, Nazir yayi suna wajen saka kaya, takalma da hawa motoci masu tsada.


Muna mishi fatan Alheri da fatan Allah ya kara rufin Asiri da daukaka.No comments:

Post a Comment