Tuesday, 28 November 2017

Rahama Sadau a wani shagon sayar da kayan ado na kasar Cyprus

Fitacciyar, korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, Rahamar ta shiga wani shagon sayar da kayan ado ne acan kasar Cyprus inda ta juma da zuwa.

Mujallar fim Magazine dai tace Rahamar zatayi watanni uku acan kasar ta Cyprus kamin ta dawo gida Najeriya.

Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment