Saturday, 25 November 2017

Rahama Sadau 'yar kwalisa

Fitacciyar korarriyar jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, kai ba dankwali, kwana biyu dai ba'aji duriyar taba, tunda ta tafi kasar Cyprus inda rahotanni suka bayyana cewa zatayi watanni uku kamin ta dawo.

Yau ta saka wannan hoton nata kuma masoyanda sunyi murna da ganinshi.

No comments:

Post a Comment