Wednesday, 1 November 2017

Rukayya Dawayya tare da Maryam Yahaya

Fitattun jaruman fina-finan Hausa Rukayya Dawayya tare da Maryam Yahaya a wannan hoton nasu daya kayatar, sun dauki hotonne a lokacin da ake daukar shirin wani Fim, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment