Friday, 17 November 2017

Sabon salon daukar hoto

Wannan hoton wasu matane da suka fito da sabon salon daukar hoto inda kowaccensu ta fito da harshenta waje, ko menene sunan wanna kalar daukar hoton?

No comments:

Post a Comment