Friday, 17 November 2017

Sadik Sani Sadik ya taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Matar tauraron finafinan Hausa Saduk Sani Sadik watau Murjanatu na murnar zagayowar ranar haihuwarta, jarumin ya taya matar tashi murna, muma muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment