Friday, 17 November 2017

Sakon Juma'a: "Ashe dai mun fara tsufa">>Nazir Ahmad

Tauraron mawakin Hausa Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a wannan hoton da ya sha kwalliyar Juma'a ya rubuta cewa " Ashe dai mun dan fara tsufa...to barkanku da Juma'a, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment