Thursday, 16 November 2017

Salisu Fulani da Maryam Yahaya suna kallon kallo

Taurarin fina-finan Hausa, Salisu Fulani da abokiyar aikinshi, jaruma me tasowa Maryam Yahaya kenan suke kallon-kallo a wannan hoton nasu lokacin daukar wani shirin fim, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment