Thursday, 30 November 2017

"San kudin Jamila Nagudu ya jawo mata yin likimo a gurin daukar fim"

Tauraruwar fina-finan Hausa Fati Shu'uma ta dauki abokiyar aikinta Jamila Nagudu a wannan gajeren bidiyon inda akaga Jamilar na bacci, cikin raha, Fati Shu'uma tace"hahahaha! Likimo a location(gurin daukar fim), ta gaji son kudinta ya jawo mata"


No comments:

Post a Comment