Saturday, 4 November 2017

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a masallacin Juma'a

 
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan jiya Juma'a a babban masallacin juma'a na Aliyu Bin Abi Talib dake Abuja inda yayi sallar juma'a tare da mukarrabanshi, bayan sallar ya gaggaisa da jama'a.


Muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment