Thursday, 30 November 2017

Sanata Shehu Sani ya dauki nauyin karatun mutane 20 zuwa kasar Sudan

Sanata me wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya dauki nauyin mutane Ashirin daga mazabarshin inda ya turasu zuwa kasar Sudan domin karo yin karatu, Sanatan, da kanshi ya raka daliban zuwa Kano inda zasu hau jirgi.


Muna musu fatan Allah yasa ayi karatau lafiya a dawo lafiya.

No comments:

Post a Comment