Saturday, 18 November 2017

Sani Danja da Yakubu Muhammad tare da Iyalansu

Taurarin finafinan Hausa masu kamfanin 2effect, Sani Musa, Danja, Zaki tare da matarshi tsohuwar wadda itama tsohuwar jarumace watau Mansurah Isah tare da abokinshi Yakubu Muhammad shima da matarshi a wannan hoton nasu na iyali.
Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment