Saturday, 4 November 2017

Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad tare da hamshakin attajiri Muhammad Indimi a garin Uyo

Taurarin fina-finan Hausa da turanci Sani Musa Danja, Zaki da Yakubu Muhammad kenan tare da Hamshakin attajirin dan kasuwa kuma sirikin shugaban kasa Muhammad Indimi a Jihar Akwa-Ibom, Jami'ar Uyo ta karrama Muhammad Indimin da digirin girmamawa akan kasuwanci.
Kusan sati biyu daya gabatane Muhammad Indimin ya bayyanawa kafar watsa labarai ta premiumtimes cewa shi bai taba shiga makaranta da sunan a koyamai karatun boko ba a wata hira da sukayi dashi.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment