Friday, 24 November 2017

Saurayin da 'yan mata suke yayi

Wannan hoton wani saurayine dake ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara, mutane da dama, musamman 'yan mata, sun bayyanashi a matsayin kyakkyawa, son kowa, koda yake sunanshi ko garin da ya fito be bayyanaba.

Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment