Thursday, 23 November 2017

Sheikh Bala Lau da Kabir Gombe sun isa kasar Ingila


Shuwagabannin Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da Kabir Gombe da suka tafi kasar Ingila yin wa'azi sun sauka lafiya, a wadannan hotunan duk da basu fita da kyau ba, 'yan Izala na kasar Ingilarne suka tarbesu kuma suka wallafa irin tarbar da suka musu a dandalinsu na sada zumuna


No comments:

Post a Comment