Thursday, 23 November 2017

Sheikh Bala Lau da Kabir Gombe sun a lokacin da suka kaiwa bbchausa ziyara

Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sheikh Kabir Gombe a kasar Ingila inda suka je yin wa'azi, a nan manyan malaman sun kaiwa kafar watsa labarai ta bbchausa ziyarane suka dauki wannan hoton, wasu da suka yi sharhi akan wannan hoton sunce malaman sunyi wankan gayu.


No comments:

Post a Comment