Thursday, 30 November 2017

Sheikh Dahiru Bauchi na fama da rashin lafiya: Yana bukatar addu'a

Rahotanni sun bayyana cewa babban malamin darikar Tijjaniyya, Sheikh Darihu Usman Bauchi na fama da rashin lafiya, muna fatan Allah ya bashi lafiya ya kuma sa kaffarane.

No comments:

Post a Comment