Thursday, 23 November 2017

Shekh Bala Lau da Kabir Gombe sun tafi kasashen Turai yin Da'awa

A jiyane Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da Sheikh Muhammad Kabir Gombe suka tafi kasashen yamma na turawa dan yada addinin musulunci acan, anga sheikh Kabir Gombe sanye da kwat irin wadda turawan ke sakawa.


Allah ya kare muku hanya, ya bada sa'ar Da'awa a kasashen Turai, Allah ya dawo mana daku Kasar Naijeriya Lafiya. Amin.No comments:

Post a Comment