Thursday, 2 November 2017

Shirin fim din turanci da wasu jaruman finafinan Hausa suka fito a ciki

Fim din turanci na Son of the Caliphate wanda jaruman finafinan Hausa Rahama Sadau, Yakubu Muhammad da Maryam Booth suka fito a ciki, wannan shine fim din na biyu wanda za'a fara nunashi a wannan watan da muke ciki.No comments:

Post a Comment