Wednesday, 15 November 2017

Shugaba Buhari a jihar Anambra: Ya kammala ziyarar aiki ta kwana biyu da ya kai yankin Inyamurai

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan yau a jihar Anambra inda yakai ziyarar aiki ya kuma halarci gurin gangamin yakin neman zaben dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar APC watau Tony Nwoye, shugaba Buharin dai ya gama ziyarar aiki ta kwana biyu daya kai yankin Inyamurai a yau, kuma ya koma Abuja.

No comments:

Post a Comment