Wednesday, 29 November 2017

Shugaba Buhari na gaisawa da Shugabar Jamus,Angela Merkel

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan yake gaisawa da shugabar kasar Jamu, Angela Markel a kasar kwadebuwa inda suke halartar taron gamayyar kungiyoyin tarayyar Afrika da Turai.No comments:

Post a Comment