Thursday, 2 November 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasar Ghana John Dramani Mamaha: Ya shiryamai liyafar cin abincin dare

Sh7gaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasar Ghana, John Dramani Mahama yau a fadarshi dake Abuja inda ya shirya mishi liyafar cin abincin dare, wadanda suka halarci wannan liyafa sun hada da Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma me kamfanin jaridar Ovation Dele Momodu da kuma me baiwa shugaban kasar shawara akan harkar tsaro Baba Gana Munguno.

No comments:

Post a Comment