Friday, 24 November 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin gwamnan Anambra, Willie Obiano a fadarshi

Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano kenan a lokacin daya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a ofishin, yau Juma'a.

No comments:

Post a Comment