Thursday, 30 November 2017

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Kwadebuwa, ya gana da tsoho firaiministan Birtaniya, Tony Blair

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Kwadebuwa inda ya halarci taron gamayyar kungiyoyin tarayyar turai dana Afrika, kamin dawowar tashi, shugaban ya gana da tsohon firaiministan kasar Ingila Tony Blair.


No comments:

Post a Comment