Thursday, 2 November 2017

Shugaba Buhari ya gana da gwamnan jigar Imo, Rochas

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Imo, Rochas Okorochas a fadarshi dake Abuja ayau, sun tattauna batutuwan cigaban kasa.

No comments:

Post a Comment