Monday, 27 November 2017

Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin Najeriya a fadarshi

 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan kungiyar gwamnonin Najeriya wanda gwamna Abdul'aziz Yari na jihar Zamfara ya musu jagora, ana sa ran tattaunawar da zasuyi a wannan zama bazata wuce ta maganar tallafin kudin Paris Club ba da gwamnonin suke son shugaban kasa ya kara basu.No comments:

Post a Comment