Thursday, 23 November 2017

Shugaba Buhari ya gana da sarkin Benin Omo UKu a yau

A yau shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da Sarki Benin, Omo N'Oba Uku Akpolokpo Ewuare da fadawanshi a fadarshi dake birnin tarayya Abuja.

No comments:

Post a Comment