Tuesday, 21 November 2017

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Togo, Faure a fadarshi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaranshi na kasar Togo Faure Gnassingbe a yau Talata lokacin daya kawo mishi ziyara  a fadarshi dake Abuja, rahotanni sun bayyana cewa shuwagabannin sunyi ganawar sirri.

No comments:

Post a Comment