Wednesday, 29 November 2017

Shugaba Buhari ya gana da 'yan Najeriya mazauna kasar Kwadebuwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da 'yan Najeriya dake zaune a kasar Kwadebuwa inda yake halartar taron gamayyar kungiyoyin tarayyar Afrika da turai a Yau.


Mutanen sun karrama shugaba Buharin da kyautaka kala-kala.No comments:

Post a Comment