Wednesday, 8 November 2017

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ayau da aka saba yi duk ranar Laraba, mataimakin shugaban kasar, ministoci da sauran manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya sun halarci zaman nayau.No comments:

Post a Comment