Thursday, 9 November 2017

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar tsaro ta kasa

A yau Alhamisne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman manyan jmi'an tsaro da aka gudanar a fadarshi dake Abuja, Manyan hukumomin tsaro na kasarnan sun halarci wannan taro da shugaba Buhari.


No comments:

Post a Comment